Features MyHausa: Jaridun Labaran Hausa
Wanna Application na kunshe da manya manyan jaridun Hausa da muke dasu a Arewacin Nigeria, dama duniya baki daya.
Manhajar an tsara ta domin ta taimake ku tare da saukaka muku gurin hanyoyin samun labarai cikin sauki da nagarta, a tafin hannunku.
Wannan Application ta Wuce saa wajen bada labarai nan take, Da zarar abubuwa sun faru ba tare da bata lokachi ba.
ku sauko da ita sannan kuyi amfani da ita kana ku bamu sharhi akan ta, sannan za ku iya bamu shawarrwari wajen da kuke ganin akwai bukatar gyara ko ingantawa.
Jaridun Hausa Sun hada•Legit Hausa•Premium Times Hausa•BBC Hausa•Arewa Radio News•Arewa 24 News•DW Hausa•RFI Hausa•Freedom Radio Kano•Jaridar Gaskiya Tafi Kwabo•Muryar Amurka•Daily Nigerian Hausa•Leadership Hausa•AminiyaDa Sauran Su .......Kada ku manta kuyi rating wannan manhaja tare da rubuta review idan kunji dadin wannan app din mun gode.
Secure & Private
Your data is protected with industry-leading security protocols.
24/7 Support
Our dedicated support team is always ready to help you.
Personalization
Customize the app to match your preferences and workflow.
See the MyHausa: Jaridun Labaran Hausa in Action
Get the App Today
Available for Android 8.0 and above